Videos

Tofa Ado gwanja yasha addu’o i kan wakar chass

Tofa Ado gwanja yasha addu’o i kan wakar chass

To wann mawakin yaga ta kansa ta yadda ko ina ka zaga zakaga maganar wannan wakokin mawakin akeyi wasu suna so sunaji wasu kuwa sai suratai da fada harma da masu akan cewa yana bata tarbiyyar yara yan mata

Koda jiya an juyo wasu malamai acikin Garin nan wanda suka yi huduba akan wannan wakar ta chass saboda yadda wannan wakar ta shiga ran yan mata musamman masu yin wannan manhajar ta tiktok wanda kusan sune sanadin sa wannan wakar ta bazu acikin gari

Inda shi kuwa wannan mawakin yayi shiru da bakinsa inda wasu ke ganin anya kuwa ma yana kasar tunda anji ance ya tafi zuwa Masar China saboda achanne zai saki wanan kotu wakar

Acikin jarumai mata na kannywood anji wata jaruma tana Allah wadai da wannan wakar inda tace ita bataga manufar wannan wakar ba saboda duk waka saboda nishadi akeyi amma ita kuwa wannan wakar babu wani Abu daya dazaka koya acikin koda kuwa a wajen yan soyayya

Yanzu an sako wannan mawakin a gaba kowa daga ya tashi saiya fara fadar ado gwanja kodai so suke su binne shi adai na jinsa a cikin mawaka

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button