Videos

Tofa Ado gwanja zai saki wakarsa Chass a kasar Ghana ina masoyansa

Tofa Ado gwanja zai saki wakarsa Chass a kasar Ghana ina masoyansa

Makiyansa kullum yawa suke amma shi kuwa kullum cigaba yake daga sakin wakar shekaran jiya yanzu kuma kasar Ghana zai tafi domin yaje ya nishadantar dasu duk da wasu na fadin cewa masoyansa na kasar Ghana kamar sunfi na nan yawa

A yadda mawakin ya fada yace yan matan kasar Ghana sunfi nuna masa kauna akan yan matan Nigeria gashi kuma suna bashi kudi ba kamar Nigeria ba sai dai Kaita waka amma kuma babu kudi

Ana saran ya mawakin zai cilla kasar Ghana domin gabatar da wasa achan wanda daman kasar ba bakuwarsa bace ya saba zuwa wanda kusan duk shekara saiya je musamman da salla domin yin wasan sallah

Bayan kalubalantar wakar da ake yi anan amma shi kuwa ko aikinsa inda yakara da cewa akwai wata ma tananan zuwa wacce yake saran itama zataci uban wannan wakar da yayi

Daman yace wakokin ya dade da shiryasu sai yanzu ne yake fito dasu daya bayan daya wanda yace kowama ya kwana da shirin akwai wasu sunan zuwa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button