Videos

Tofa itama tsohuwar jaruma Safiya Musa ta shigo Tiktok kuga yadda ta canja sosai

Tofa itama tsohuwar jaruma Safiya Musa ta shigo Tiktok kuga yadda ta canja sosai

Tsohuwar jarumar kannywood wacce ba kowane zai ce ya santaba domin yadda ta dade bata masana’antar kuma tana daga cikin jaruman da sukayi tashe a baya wanda ake basu number yabo kusan duk shekara a ƙalla zatayi shekara kusan goma sha bata masana’antar kannywood

Safiya musaTabar masana’antar kannywood kusan tun tanada kuruciya wanda ake ganin yara yan bana bakwai na zamu lallai su santaba saboda dadewarta bata kannywood kuma tana daga cikin jarumai masu hankali da kuma kamun kai wanda ba’a taba samun su da wani abun kunya ba

Anga bidiyon ta ya bayyana acikin tiktok wanda hakan ya nawa mutane sha’awa wasu kuma ya basu haushi ganin yadda duk wata mace indai ta taɓa wasan Hausa tofa za’a sameta da karancin kunya wanda kuma suke ganin aisu wayewace tayi musu yawa

Anganta acikin kota tanawa mutanen yan uwa da kuma tsofaffin masoyan ta fatan alkhairi wanda wasu sunji dadin hakan inda wasu kuma suke bakin ciki da wannan maganar domin suna ganin ba kamun kai bane ace tana matar aure Amma ta fito media tana wani abu

Sai dai kawai Allah ya kyauta domin daman bahaushe yace abinci wani shine gubar wani yayin da wani yake ganin wani yayi laifi wani kuwa dai dansa yake gani Allah ya datar damu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button