Videos

Tofa jarima momee Niger amarya ga Salisu s Fulani tayi magana akan yadda auransu zai kasance

Tofa jarima momee Niger amarya ga Salisu s Fulani tayi magana akan yadda auransu zai kasance

Wannan jarumai dai a karan farko ta fito ta fadawa masoyanta dasu tanadi wannan ranar domin tace abiin ya tawo da ake da fara wannan biki kuma tayi mutane gayyata ta musamman musamman ma dai masoyansu

Wannan bik dai ana ganin bikine Wanda zai ɗauki hankali matuna saboda yadda ake ganin wa’yannan jaruman sunada dinbin masoya kuma suna taka rawar su a wannan zamanin wanda sun shiga sahun Manyan jarumai suna

Biki daba kowa ne ya sani banda yanzu ta fito ta fadawa mutane da tuni sai abin yazo karshe mutane wasu zasuji amma kuma yanzu ta kara tunasar da Mutane wanda zai wahala kafin lokacin a manta

An fada cewa wannan bikin zai hau layin manyan bukukuwa na cikin kannywood saboda idaakayi duba. Za’age cewa amarya da angon duk jarumai ne

Mu dai fatanmu shine Allah yakaimu lokacin darai da kuma km lafiya sannan munayi Musu fatan alkhairi da addu’ar Allah ya basu zaman lafiya da zuri’a dayyiba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button