Tofa jarima murja Tiktok tamaida su momee gombe Abun tsokana akan turancin da sukayi a kasar Dubai

Tofa jarima murja Tiktok tamaida su momee Gombe abun tsokana akan turancin da sukayi a da ƙasar a Dubai
Kowa yasan irin shakiyancin wannan matashiyar jarima wato murja Ibrahim kunya wacce babu wanda ta bari indai fagen tsokana ne da jawo magana wanda hakan shine babban abinda yasa tayi suna a gari musamman acikin tiltok wanda yanzu tafi kowa yawan followers sa samun like da views na duk wani abu data dora
Adai wannan watan ne da muke ciki jaruman kannywwod mumee Gombe, Maryam Yahaya da Minal Ahmad sai Maryam Sabo sukaje kasar Dubai domin hutawa da kuma yawon bude ido wanda ita Maryam Yahaya ma achan tayi bikin karin shekarar haihuwa
Anga bidiyon jaruman yana yawo wanda ake zargin yarinya kara tayi musu turanci Amma ko da daya daga cikinsu ta kasa mayarwa da wannan yarin gundarin amsar tambayar da tayi musu wanda hakan ya janyo musu surutu dajin kunya a gari
Sai gashi itama murja tayi musu cha inda take cewa sunsa basu iya wannan yarinba Meya kaisu karan banin yin magana da turancin tace wallahi wa’yannan jaruman sun bata kunya
Sai dai ana ganin kamar murjar tayi saboda nishadi tunda daman ta saba irin wannan abubuwa acikin kafafen yada labarai na Social media