Videos

Tofa jaruma murja ta biyo sahun masu son Ado gwanja wacce ya kamata ya Aura

Wannan shine abinda hausawa ke cewa Ana dara ga dare yayi ko kuma ba’a rabu da bukar ba an haifi habu hakika mawaki ado gwanja yayi rashin kyakkyawar mata wacce son Kowa ce kin wanda ya rasa sai dai kuma akwai wata magana da Hausawa ke cewa duk abinda ya koro bera daga rami ya shiga tofa wannan ramin yafi wutar zafi

Sun rabu da matarsa maimuna kusan kimanin watanni hudu kenan wanda harta kammala iddarta wani mijin kawai take nema ko kuma tsohon mijin nata daya koma su sake aure domin dorawa daga inda suka tsaya

Yadda ma’auratan suka sha soyayya abaya babu wani wanda yayi tunani akwai ranar rabuwa sai dai daman kowa yasan cewa mana taka Allah shima yana tashi wanda kuma tashice daidai sai gashi rabuwa tazo kwatam an rabu harda ma wasu habaice habaice da suke biyo baya

Ta bangaren daya jarumar kuma mai suna murja Ibrahim kunya ta bullo da soyayyarta ga mawaki Ado gwanja wanda takeson shi da aure har acikin ranta sai ba’a saniba ko shi din yana da bukatar aure babu wani wanda zai tabbatar da haka

Sai dai mutane naganin indai ya auri wannan jarumar kamar yaci bayane domin tsohuwar matarsa tafita kyau Bama hadi ko kusa mudai a kullum fatan mu shine Allah ya tabbatar da alkhairi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button