Videos

Tofa kalli bidiyon Maryam Yahaya da saurayinta a Hotel a kasar Dubai

Jaruma Maryam Yahaya tazo da wani abin mamaki wanda tasa masoyanta kama baki da kuma mamaki ganin yadda kullum take kara kere abokanan sana’ar ta wato yan kannywood tabi sahun irinsu rahama sadau da kuma Hadiza gabon wajen yawon bude ido

Anga bidiyonta acikin hotel ita sa saurayinta wanda shima jarumine a kannywood wato sahmsu dan iya kuma abin ya burge mutane ganin yadda a kullum soyayya kara kulluwa take take a tsakanin su

Ta shiga sahun masu kudi acikin kannywood wanda ta dauki wajen wata biyu a kasar Dubai tana hutawa kuma a kullum tana kashe makudan kudade wajen cin abinci da kuma wajen kwana achan kasar Dubai

Anasa ran cewa jaruman yadda soyayyar su kullum take kara kulluwa ana ganin bayan dawowarsu daga Dubai Abu nagaba da zasu yi shine aure wanda ake musu fata

Ana ganin a yanzu duk cikin jaruman kannywood hatta Ali Nuhu babu Wanda jarumar ta shaku dashi kamar jarumi shamsu san iya wanda daga karshe gashi soyayya tayi nisa Allah ya tabbatar da alkhairi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button