Videos

Tofa sababbin Hotunan Rahama sadau sun tayar da kura a shafin twitter

Tofa sababbin Hotunan Rahama sadau sun tayar da kura a shafin twitter

Wallafar wa’yannan hotunan na rahama sadau sun tayar da kura a shafin twitter wanda daman kunsan indai abune a tweeter basa raina abin magana domin daman duk wani surutu dagana nan yaje farawa

Jarumar taja hankalin kowa ganin wa’yannan zafafen hotunan sai mutane suka fara cece kuce wasu suke shigar bata daceba wasu kuma suce ita kullum tana hanyar yawo babu dama ta zauna a gidan iyayenta sai dai kullum tana kan hanya

An bayyana cewa duk masu surutu akan wannan shigar kawai hassada ce take damun saboda daman jarumar ta tsokanewa mutane ido saboda yadda kullum likaface take cigaba

A yanzu haka taka kasar Turkiyya tana karasa hutunta achan tunda daga kasar Dubai ta zarce chan lallai rahama abu yaci gaba yau acilla chan gobe a chilla chan duniya ta samu wasu ma so suke su zama kamar ita amma abu ya gagara domin Allah ne yake yi ba mutum na

Ta bayyana cewa daga kuma kasar turkey tofa kasar Germany zata wuce nan ma taje ta kara wasu kwanakin kafin kuma ta waiwayi kasa Nigeria

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button