Videos

Tofa saka Fati washa a matsayin Nafisa Abdullahi ya jawo mata bakin jini agun masoyanta

Tofa saka Fati washa a matsayin Nafisa Abdullahi ya jawo mata bakin jini agun masoyanta

Jaruma fati washa itace wacce ta maye gurbin nafisa Abdullahi acikin wani shiri me nisan zangon Mai suna labarina wanda kuma ya karbu a wajen mutane Sannan kuma ya shiga zuciyoyinsu matuka babu wani shiri da ake ribibin kallonsa kamar shi

An dan samu wani tsaiko na tsaya da daukar shirin saboda wasu dalilai sai dai ana tsaka da hutu sai akaji cewa babbar jarumar ta take jagorantar shirin tanar shirin saboda dalilai na kashin kai wanda masoya basuji dadiba

Wasu naganin indai har da wannan jarumar tabar shirin tofa shinkaenan yabar dadi saboda ana ganin tafi kowacce jaruma gogewa da kuma iya aiki

Sai dai jagoran shirin wato malam Aminu saira ya duba na tsanke wanda ya zakulo jaruma fati washa domin ta maye gurbin nafisa Abdullahi wacce take a matsayin Nafisa acikin wannan shirin wanda wasu sun goyi bayan haka wasu kuma sunyi suka

Sai dai hakan kuma ya janyowa fati washa bakin jini a idon masoyan nafisan saboda ko suna zargin zata taka rawar datafi ta mafisan haka suke zato saboda itama jarumar badaga nanba indai wajen iya acting ne

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button