Videos

Tofa yadda Mr 442 da safara’u suka hau sabuwar wakar Ado gwanja chass

Tofa yadda Mr 442 da safara’u suka hau sabuwar wakar Ado gwanja chass

Babu shakka duk wanda ya kalli wannan bidiyon zai kara tsinewa wa’yannan mawakan domin kullum rashin mutuncin nasu karuwa yake yi yanzu yama wuce ace a wakarsu suke rawar rashin mutuncin harma wakar daba tasuba suna hawa rawarta kuma su saje

A dai wannan karan wannan wakar ta ado gwanja taja hankalin mutane Bama iya yan gariba hatta yan kannywood da sauran mawaka abin yaja hankalin su saboda babu wata jaruma wacce bataji dadin wannan wakar ba

Anga 442 shida sabuwar mawakiyarsa mai suna Malika suna rawar wakar chass wanda take saka hannu tana taba mawakin wai tana sosa masa baya wanda shine salon wakar wanda tajawo musu zagi saboda yadda Allah wadai da wannan abun

Daman wa’yannan mawakan badaga nanba indai wajen nuna fitsara a social media da kuma fito da sara kala kala wanda hatta kananun yara suna kowane wakoki daga wajen wannan mawakin duk sun bata kananan yara me makon yara suna karatu sai dai wakar safara’u

Wannan dai ba bakon abu bane dan wannan mawakan sunyi wannan abun inda wasu ke cewa anya kuwa abbu nakin iyaye a tattare dasu saboda abubuwan da suke aikatawa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button