Tofah !! Rike Hannun Zainab Indomie da Adam zango yayi a shagalin birthday yabar baya da kura

Tofah rike hannun Zainab indomie da jarumi Adam A zango yayi lokacin shagalin birthday din ta ya janyo masa Cece kuce da zage zage
A wani dauka mai motsi a wani shagalin birthday da aka gudanar ,an hango fitaccen jarumin kuma mawaki a masana’antar kannywood rike da hannun tsohuwar jaruma Zainab indomie
Hango sa rike da hannun tsohuwar jaruma Zainab indomie ya matukar janyo masa Cece kuce musamman kan ikirarin da jaruman kannywood din ke yawan yi na cewa tarbiyya suke koyar wa
Birthday din wanda ya kasance na jarumar kannywood din ya bar baya da kura inda wasu ke zargin cewa akwai wani abu a tsakanin Adamu zango da Zainab indomie
Sai dai kuma har zuwa wannan lokaci da muka wallafa muku wannan abu ,jaruman biyu basu magantu ba wanda hakan ke kara sanya shakku a zukatan al’umma