LABARAI/NEWS

Toffa!! Babbar Magana Soyayyar Maryam Yahaya da Shamsu Dan Iya a…

Toffa!! Babbar Magana Soyayyar Maryam Yahaya da Shamsu Dan Iya a…

Toffa’ Soyayyar Shamsu Dan Iya da Jarumar Kanywood Maryam Yahaya Ya Lamarin Yake Mene Gaskiya akai.

Yanzu Muka Samu Cikakken Rahoto akan Alakar dake Tsakanin Jaruma Maryam yahaya da Jarumi Shamsu Dan iya Babu Shakka Jama’a Dadama Suna Alakan ta Cewa Soyayya Ce Tsakanin Maryam Yahaya da Shamsu Dan Iya.

Amma Kuma da Muka Bibiyi Lamarin Sai Muka Gane Babu Shakka akwai Alaqa mai Karfi a Tsakanin Su Amma kuma Maganar Gaskiya Ba Soyayya Bace.

Sannan Kuma Abun’da Yasa Jinin Su Ya Hadu Shine Sunyi Fina’finai Masu Tarun Yawan Gaske da Junan Su Kuma Yawan’ci Zasu Fito Ne a Matsayin Masoya.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na” Alaqar Dake Tsakanin Maryam Yahaya Tareda Jarumi Shamsu Dan Iya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button