Latest Hausa Novels

Toffa Kalli Wasu Zafafan Hotunan Nana Izzar So a Kasar w…

Toffa Kalli Wasu Zafafan Hotunan Nana Izzar So a Kasar w…

Toffa Nana Izzar So Tasaki Wasu Zafafan Hotunan ta A Kasar Waje Lokacin data Fita Yawon More Rayuwa a Kasar Dubai.

Toffa Jaruma Minal Wadda Kukafi Sani’da Nana A Cikin Shirin Film Din Izzar So Ta Saki Wasu Zafafan Hotunan ta Na Yawon Shakatawa a Kasar Waje.

Nana Izzar So” Ta Tafi Kasar Dubai Domin Yawon More Rayuwar Ta a Kasar Dubai Inda Ta Sannan Kuma Ta Saki Wasu Zafafan Hotunan ta Inda Hotunan Sukai Matukar Burge Masoyan ta.

Sannan Jama’a Dadama Sunji Dadin Wannan Hotunan Kuma Sun Burge Alumma Dadama.

Babu Shakka Wannan Hotuna Na Jaruma’ Nana Izzar So Sun’yi Wa Masoya Matukar Kyau Inda Suka Dunga Yi Mata’ Fatan Al’kairi.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na” Sakin Hotunan Nana Izzar So.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button