Latest Hausa Novels

Toffa Wata Banzar Shiga da Jaruma Rahama Sadau Tayi a Kasar W…

Toffa Wata Kalar Shigar Turawa da Jaruma Rahama Sadau Tayi a Kasar Waje Ya Jawo Mata’ CeCe Kuce a Wajen Alumma Inda Suke Bata Shawara Akan Bai’ Dace ba.

Wata Kalar Shigar Turawa da Jaruma Rahama Sadau Tayi Abun’ Yazama Abun’ Magana a Kafa’fan Sada Zumunta Inda Kowa Ke Fada Mata’ Cewar Bara’yi Adalci Ba Kuma Hakan data’yi Abu Ne Wanda Bai’ Kamata Ba.

Rahama Sadau Dai Tayi Wannan Shigar Ne a Kasar Dubai Tareda Yan Uwan ta Lokacin da suka Tafi Yawon Bude Ido Inda Anan Ne Tayi Wannan Banzar Shigar Kuma Hakan Bai’ Dace’ba.

Jaruma Rahama Sadau Dai Tana Daya Daga Cikin Manyan Jarumai Na Kannywood a Wannan Lokaci amma Kuma Abunda take Baya Yiwa Masoyan Ta Dadi.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Abun’ Kunyar da Jaruma Rahama Sadau Tayi a Kasar Waje.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button