LABARAI/NEWS

Toffa! Yadda Maza Kewa Mata Kwalliya A Kannywood Babu Kunya

Toffa! Yadda Maza Kewa Mata Kwalliya A Kannywood Babu Kunya

Toffa Yan Film Babu Shakka Suna Lalata Kan’su Domin Kuwa Yanzu a Masana’antar Kannywood Yawancin Su Zaku’ga Maza Ne Suke Yiwa Mata’ Kwalliya.

Tabbas Yan Film Sun Jima Suna Aikata Irin Haka Sannan Kuma Dadama Zaku’ga Jama’a Suna Magana Akan Abun’ Inda Wasu Ma Suke Basu Shawara Akan Sun daina Saboda Baya’da Amfani.

Babu Shakka Hakan Abu’ne Wanda Bai’ Dace Ba Inda Wasu Ma Suke Cewa Babu Tar’biyya a Cikin Lamarin Domin Kuwa da Akwai Tarbiya Hakan Bazai’ Na Faruwa Ba.

Tabbas Muna Masu Baiwa Masu aikata Irin Haka Shawara Akan Su Dai’na Domin Kuwa Bai’ Dace Ba” Kawai ace Gardi Ne Zaiwa Mace Kwalliya.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Maza Kewa Mata’ Kwalliya a Masana’antar Kannywood a Lokacin Daukar film

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button