Videos

toh fah : mama Daso ta tafka abun mamaki / rikici tsakanin rahama sadau da safarau

Mama Daso tayi abun kunya / safara’u yana fama da matsalar kwakwalwa inji rahama sadau

A ani fefan bidiyo da tashar sabuwar rayuwa ta wallafa a jiya ya nun a yadda fitacciyar jaruma kannywood mama Daso ta bawa mutane mamaki a wani fefan bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta

Mama Daso wacce ta kasance Mai neman takara a karkashin jamiyyar APC a baya dai Kuma ta kasance lamba daya a kannywood a fagen iya masifa dai tana cigaba da nishadantar dal Al umma a cikin fefan bidiyo

Ita kuwa safara’u an bayyana matsalar kwakwalwa ke damun ta , Hakan ya fito ta bakin tsohuwar jarumar kannywood rahama sadau

A Yan kwanakin Nan dai maganar da rahama sadau tayi kan safara’u ce tagi komai daukar hankalin mutane inda ta bayyana cewa duk da cewa lalacewar safara’u ya Sami ne daga tashar arewa 24 Amma tana da matsalar kwakwalwa

Wannan magana ta rahama sadau dai ta matukar bar baya da kura inda mutane suka fara caccaka jarumar kan cewa duk kanwar ja ce

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button