Videos

Tonan asiri ; Aminu j town zai tona asirin yan luwadi da yan lesbian

Tonan asiri Aminu j town zai lissafo sunayen yan luwadi da masu lesbian masu amfani da kafafen TikTok

 

 

Asirin wasu daga cikin yan TikTok dama wasu jaruman masana’antar kannywood na daf da tsinuwa biyo bayan ikirarin da yayi

 

 

Aminu j town dai ya bayyana haka ne a shafinsa na sada zumunta na TikTok inda ya bayyana cewa yana daf da sakin sunayen yan luwadi da ma yan lesbian

 

 

 

 

Idan har Aminu j town ya bayyana sunayen yan iskan dake samun mutane a kafafen sada zumunta hakan zai rage musu karfin gwiwar da suke da shi na cigaba da watsa Abubakar wan banza a kafafen sada zumunta

 

 

Sai dai kuma da yawan daga cikin jarumai harma da masu amfani da kafafen sada zumunta na yin makamancin furuci sai dai daga baya basa barin sunayen biyo bayan wasu kudade da masu halaye irin wanna suke ba su

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button