Videos

Tonon Asiri Ga Gaskiyar Abinda yafaru Da A’isha Najamu izzar so

Tonon Asiri Ga Gaskiyar Abinda yafaru Da A’isha Najamu izzar so

Tun bayan da wannan bidiyon ya fito shikkenan mutane suka dinga suruatai akan wannan bidiyon da dai ana kallon jatumar a matsayin wacce bata ita wa’yannan abubuwan a social media Amma kuma yanzu tana nema ta bata kanta da wannan abu wanda duk Wani mutum mai hankali baya goyon baya hakan

Anga bidiyon karumar tana tkar rawar acikin daki wanda kuma ta wallafa a shafinta na sada zumunta kowa baiji dadin hakan ba domin wannan bidiyon ba karamin zubar mata da mutunci yayina domin da ana kallonta babba

Jarumar ta kasance babba ba karamar yarinya bace kuma na budurwa bace domin akalla takai shekara talatin tunda tayi aure kafin ta shigo cikin masana’antar kannywood wanda har ya’ya biyu ne da ita kuma suna sun zama samari amma kuma take wannan abubuwan

Hatta masoyanta basuji dadin wannan abunba domin yana sawa suma ana musu kallon basu iya zabar gwanaba wanda anjiyoma wasu daga cika suna fadar cewa yanzu sun daina goyon bayan wannan jaruma mai suna Hajiya Nafisa

Sai dai zuwa yanzu ta fara jin koke koken mutane da suke magana akan wannan abin inda ta fito ta nemi afuwan mutane da kuma masoya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button