Videos

Tonon asiri / saurari yadda jaruman kannywood mata suke samun kudade

An bankado yadda jarumin kannywood mata suke samun kuddade ganin yadda basa wani Abu amma sai agansu suna samun kuɗi hakan yasa mutane zarge zarge akansu wanda wasu keyi musu mummunan zato

Sai dai kuma ana ganin akwai hanyoyi da dama wa’yanda jaruman ke samun kuɗi banda shirin film amma kuma ba kowane ya sani ba shi yasa ake musu zarge zarge akan inda suke samun kuɗi

Akwai hanyoyi wa’yanda jarumai mata ke samun kuɗi kamar tallace tallace na kamfanoni da kuma shirin film Wanda shine kashin bayan hanyoyin da suke samun kuɗi wanda mutane da dama basu sani ba

Babban abinda yasa ake zargin jaruman shine yadda ake yawan ganinsu a ƙasashe suna hutawa suna holewa yasa mutane ke ganin anya kuwa ba kudin banza suke samuba suke wannan abubuwan mararsa mahimmanci dan saboda abanza suka samu wannan kudin

Amma kuma zargi babu kyau wanda shine Ummul abaisin ganin ba sana’a suke ba kafin su samu kudi amma yanzu mutane su fahimci akwai tallace tallace da suke yi kafin su samu kudi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button