Videos

Tsabar kishi mace ta kashe mijinta zazzafan sakon Sheikh Bello yabo ga mata masu mummunan kishi

Tsabar kishi mace ta kashe mijinta zazzafan sakon Sheikh Bello yabo ga mata masu mummunan kishi

Babban malamin addinin musulunci wato Sheikh Bello yabo wanda ya kowa yawa shi indai wajen fadar gaskiya ne da kuma fadakarwa domin yadda yake namijin kokari akan abubuwa da dama sannan ga fadakar da masu mulki wanda ba kowa ke iya wannan ba

Labarin wata mata wacce ta kashe mijinta saboda ya karo mata kishi wanda wannan abin ko dabbobi basayi amma ka samu mace mai hankali kuma mai matakin aure amma taba aikata wannan abubuwan

Anyi kira ga hukuma aduk lokacin da aka samu irin wannan tofa anayin gaggawar yanke hukunci domin hakane zaisa mutane suna shiga taitayinsu wajen rashin aikata irin wa’yannan mummunan aiyukan

Malamin yace shifa bai taba jin labarin al’umma irin wannan wanda basu da aiki sai mallakar miji wai saboda wasu dalilai wanda zai sa kar miji ya kara musu kishi bayan sun manta Allah subhanahu wata’ala shene wanda yaba da damar yin haka amma kuma sai wasu suna yin irin wannan abun sun manta akwai kiyama

Gadauk macen data saurari wa’yannan maganganun na wannan makamin hakika akwai abubuwan karuwa aciki saboda duka gaskiya ta fada acikin Allah ya shirya mana matanmu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button