LABARAI/NEWS

Tsohuwar matar Sani Danja kenan Mansurah Isah kuma tsohuwar Jarumar Kannywood

Tsohuwar matar Sani Danja kenan Mansurah Isah kuma tsohuwar Jarumar Kannywood

 

Tun bayan rabuwar Auren su Mansurah Isah ta gabatar da wasu ƙayatattun fina-finai wadanda suka jawo mata riba masu ɗumbin yawa

 

Kowa dai ya san yadda mansura isa take da farin jini a gurin jama’a kuma ta kware wajen har kar shirya finafinan Hausa

 

https://youtu.be/4wW0FifsIr0

 

Yanzu haka tana da ya’ya wanda suka haifa Tsakankanin ta da tsohon mijin ta kuma tana cigaba da shirya wasu fina-finan domin dogaro da kanta

 

Kamar yadda kuka sani ne sani Danja fitaccen Jarumi ne a masana’antar kanywood kamar yadda itama mansura isa take Jarumar kanywood

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button