Nishadi

Tun sheike Albany Zaria yanna da Rai ya bayyana abunda ka iya faruwa da muneerat Abdulsalam

Tun bayan da rayuwa ta juyawa fitacciyar Mai amfani da kafafen sada zumunta wajen yada badala Muneerat Abdulsalam malami da dama sun magantu

Muneerat Abdulsalam dai a Yan kwanakin Nan dai abubuwa da dama na faruwa agareta bayan da wani saurayin ta yayi ma ta dukan tsiya

Sheike malam Albani Zaria tun kafin wanna Rana wadda muneerat din ta bayyana tuban ta tuni dai malamin ya magantu tun lokacin da yake da Rai

Malamai da dama dai sun magantu kan wanna Hali da muneerat ke cikin inda suka bayyana cewa dama duk wani Mai irin wannan Hali da muneerat na cikin tashin hankali musamman agun ubangiji sa

Wannan Hali dai muneerat take cikin zai kasance izina ga Wanda suke da Hali irin nata Kuma ya zama izina ga masu irin halin ta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button