Daga Malaman mu

Tunda buhari ya hau mulkin kasa babu abunda gomnatin sa tayi : cewa sheike bello yabo

Cikin shekaru bakwai da Rabi da wannan gomnati ta malam muhammd buhari tayi babu abunda tayiwa talakan wannan kasa illa ma dai Kara taazza da abubuwan suke cigaba da Yi a Nigeria

Malamin addinin musulunci Nan sheike bello yabo ne ya bayyana Hakan awaken wani karatu da yayi a yammacin shekara jiya inda ya shuki gomnati buhari

Bello yabo dai shahararran malami ne dai Wanda yayi shuhura a Nigeria wajen suka da Kuma fada gaskiya kamar yadda Al umma suka Yi masa sheds da Hakan

Malam yayin karatun da yasaba yi a kullon ya bayyana cewa wannan gomnati ba abunda tayiwa talakan wannan kasa illa dai Kara rikita masa lissafi da tayi biyo bayan yadda abubuwa a kasar ke cigaba dayin tsada matukar , ga maganar da malam yayi dai kuji

Wannan magana da malam yayi ya samu Al umma da dama Wanda suka Goya masa baya kan maganar tasa inda suka Kara da cewa Al umma kasar na cikin halin yunwa matukar Kuma gomnati Bata shirya kawo musu dauki ba

Bayan duba da tsanaki da Kuma duba kididdiga da akayi an gano cewa wannan gomnati ta buhari na daya daga cikin gomnati Wanda suka Saka talakawa cikin mahuyacin hali na Rashi musamman yadda talaka ke kasa ciyar da iyalan sa sau uku a ranar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button