NEWS

tunubu ya diro jihar Kano shin ganduje ko Kuma Rarara

Tirkashi : bayan da Ake cigaba da musayar yawu tsakanin magoya bayan lamba daya jihar Kano da Kuma fitaccen mawakin siyarsar dauda kahuto rarara

Wannan rikici na mawakin da lamba dayan na Kano ya na cigaba da daukar hankalin Al ummar Nigeria musamman arewacin Nigeria

Wannan yasa mutane da dama ke ganin cewa idan Dan takarar shugaban kasa a karkashin jamiyyar APC bola tunubu ya ziyarci Kano a cigaba da kampain din sa Mai zai faru

Sanin kowa ne cewa mawaki rarara ya juyawa uban gidan sa ganduje baya a zabe Mai zuwa sakamakon chanja Dan takara da yayi a gomanan Kano

Rarara dai a yanzu yana goyan bayan sha’aban Ibrahim sharada a matsayin Wanda yake so ya zama gomnann Kano ba Wanda ganduje yake so ya zama ba ,

Shin idan tunubu ya ziyarci Kano was zai zama abikin sa biyo bayan cewa Rarara yana goyan bayan sa Amma Kuma ba ya Yi ganduje ko Kuma ganduje lamba dayan jihar kano

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button