Videos

Ummi rahab tayi Allah wadai da kawo kudin Auren Fatima Ali Nuhu

Ummi rahab tayi Allah wadai da kawo kudin Auren Fatima Ali Nuhu

Jarumar tayi wannan maganar wanda tasan dole ne ta jawowa kanta surutai marassa dadi duk da kuwa hujjojin da take dasu babu wani mai yarda dasu domin ansa aure niima ce ta Allah kuma sunnar Annabi babu wani wanda baya fatan yayi shi

Sai gashi kuma wannan matashiyar jarumar tana kalubalentar wannan lamarin komene hujjarta Allah masa tayi duba da karancin shekarun yarinyar wanda kuma idan aka tsaya aka nutsu yarinyar ma ta girmi jaruma ummi rahab yanzu haka

Anata tunanin sam bai kamata Ali Nuhu yayiwa yar aure acikin wannan shekarun saboda yanzu samarin ba kowanne ne yake iya rike maceba daga ya aurenta zuwa wani lokaci saiya Korota gida saboda Dukansu yara ne babu hakuri

Tabb wannan maganar dai wasu nayiwa ummi rahab kallo wato bakin ciki takewa wannan yarinyar ita ta samu tayin amma zata yiwa wata bakin ciki to mene manufarta wanda tasan mutane bazasu yarda da itaba har abada

Mawaki hamisu breaker shine wanda ake tunanin cewa zai auri Fatima a matsayin matarsa ta sunna wanda muke musu fatan sakun zaman hakuri da juna da kuma samun albarka

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button