LABARAI/NEWS

Video: Kalli yadda jarumar Kannywood Hannatu tacikin shirin Bugun zuciyar masoya take wasa da Shanunta guda biyu

Video: Kalli yadda jarumar Kannywood Hannatu tacikin shirin Bugun zuciyar masoya take wasa da Shanunta guda biyu

Daya daha cikin jarumai mata acikin masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Hannatu kenan a lokacin datake wasa da wasu shanunta guda biyu datake kiwo.

shafinta na Instagram inda taje wajan shanun tareda rera musu wakoki tana taba jikinsu, awajan datake kiwo acikin gidan nasu.

Wannan dai shine karo na farko da akaga jarumar ta bayyana irin wannan bidiyon a shafinta na Instagram, bama ita kadai ba yawanci koda jaruman suna kiwon shanu kokuma wasu abubuwan basucika wallafa a kafofin sada zumunta ba.

Hannatu dai tana daya daga cikin jaruman dasuka samu daukaka tun lokacin da aka fara shirin bugun zuciyar Masoya a shekarar 2020.

Ga video

https://www.instagram.com/reel/Cc9-x3hozbM/?utm_source=ig_web_button_share_sheet

https://www.instagram.com/reel/Cc9-x3hozbM/?utm_source=ig_web_copy_link

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button