Video Mutum 30 Sun Ƙone Ƙurmus A Hatsarin Mota A hanyar Kano zuwa zaria

Mutum 30 Sun Ƙone Ƙurmus A Hatsarin Mota A hanyar Kano zuwa zaria An tabbatar da rasuwar mutum 30 yayin da wasu takwas suka jikkata a wani hatsarin mota
hatsarin ya faru ne cikin tsakar-dare bayan da wasu motoci uku kirar Toyota Hiace da kuma wata mota da ke ajiye suka hadu da juna
Kwamandan ya ce hatsarin ya ritsa ne da mutum 31 wadanda suka hada da maza 11 da mace daya wadanda suka kone kurmus ta yadda ba a iya gane su
Ya ce Daga cikin mutum 31 da hatsarin ya shafa mutum takwas da suka hada da maza bakwai da mace daya sun sami raunuka mutum 19 kuma sun kone kurmus ta yadda ba za a iya gane su ba Binciken farko-farko ya nuna cewa babban makasudin hatsarin shi ne gudun wuce sa’a da kuma kokarin wuce wasu ababen hawan ba bisa ka’aida ba
wata motar kirar Citroen ne sannan ta kama da wuta ta kuma kashe ilahirin mutanen cikinta
Mota ta biyun kuma ta doki ta gaban ce sannan ita ma ta kama da wuta Wutar ce ta kone motar ta biyu
Ta taso ne daga Takai a jihar Kano za ta tafi Benin a jihar Edo Ita kuma Citroen din wacce take dauke da kaji ta taso ne daga Zariya a jihar Kaduna a kan hanyarta ta zuwa Akwa Ibom Daga bisani ma’aikatan ceto sun sami damar ciro gawarwakin daga cikin motocin