LABARAI/NEWS

Video Yadda Bello Turji Yakai Wani mummunan Hari A Katsina

Al ummar Nigeria musamman mutanen jihar borno na cigaba da nuna rashin yardar su Hadi da Allah wadai da karbar tuban bello turji

Bello turji Wanda ya kasance karushumin Dan ta’adda ya bayyana tuban sa ga lanba daya na jihar wato gomnan jihar ta borno zulum inda ya bukaci da ayafe masa laifikam da yayi was Al umma jihar ta borno

Wannan tuba na turji ya gu da tasgado duba da yadda Al umma da dama musamman Yan jihar ta borno ke caccakar wannan tuba nasa duba da yadda a baya ya kashe Al umma

Sai dai Kuma lamba daya na jihar ta borno umara zulum ya bayyana yafewa Dan ta’addan a are da bashi wani mukami don ya Bada gudunmawa sa wajen ganin an kawo karshen taaddance a jihar ta borno

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button