LABARAI/NEWS

Video Yadda Sojojin Nigeria Sukayi Luguden Wuta Akan Bello Turji

A cigaba da kokarin da sojojin Nigeria suke yi ansamu nasarar rushe tsohun gidan fitaccen Dan ta’adda Nan wato bello turji

Bello turji dai fitaccen Dan ta’adda ne Wanda yayi shuhura matuakmr da garke wajen yin garkuwa da mutane Wanda sojojin Nigeria keta kokarin ganin sun kawo karshen wannan ta’addaci nasa

A wani lugudan wuta da sojojin sukayi an rawaitoh cewa sojojin na cigaba da samun nasarori matuka ganin yadda suka farwa dakin da Yan ta’adda suke tare da yin barin wuta da sama don ganin sun kashe Yan Ta’adda Dake cikin daji Hadi da korar su

A lugudan wuta da sojojin suka Yi a yau an rawaitoh cewa an rushe gidan bello turji tare da kashe wasu daga cikin gadiman sa da Kuma masu gadin sa Wanda suka Kai mutane goma

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button