LABARAI/NEWS

Video Yadda Sojojin Nigeria Sukayi Luhudan Wuta Akan Yan Bindiga

Sojoji za su yi luguden wuta ga yan bindiga sun umurci al’ummar ƙauyukan dazukan Sokoto Katsina Zamfara da Kaduna su sauya wurin zama

Rundunar tsaron Najeriya ta umurci al’ummomin ƙauyukan yankunan jihohin Arewa ta Yamma da su sauya wurin zama sakamakon harin da za ta kai na kakkabar da yan bindiga a yankunan da suka addabi yankin

Rundunar ta bayyana cewa ana son bamabaman da za a sakar wa yan bindigar bai shafi al’ummomin da ba su ji ba su gani ba
Rundunar tsaron ta fitar da sanarwar a gidajen rediyo da talabijin na jihohin Katsina Zamfara da Kaduna a cikin harsunan pidgin English Hausa Kanuri da Fulatanci

tabbatar da cewa sanarwa kai harin mai taken kare rayukan al’umma da duniyoyinsu ta fito daga majiyar rundunar tsaron Nijeriya wanda gwamnatin Nijeriya ta tsara wanda hakan kuma ya bada damar rage wasu miyagun mutane a dajin

Haka kuma kamar Yadda Daraktan yada labarai na rundunar tsaron Nijeriya ya bayyana sanarwar nasarar da jami’an tsaron soji suka samu a yankin Borno na kakkabe wasu manyan kwamandojin kungiyar Boko Haram da masu garkuwa da mutane a wanna yankin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button