LABARAI/NEWS
Video Yadda Yan Bindiga Suke Yiwa yan Arewa Kisan Gillah

Yan bunduga sun saki wani fefan bidiyon abun tausayi kan yadda suke kashe mutanen da suka kama a arewacin Nigeria lamarin daya matukar girgiza mutane
Yan ta’adda dai sun saki sabon bidiyon ne a jiya inda suke nuna yadda suke kashe mutanen da suka kama awani mummunan hari da suka Kai wa jirgin kasa
Aiyukan Yan ta’adda na cigaba da taazza a wanna kasa inda mutane ke kin bin manyan hanyoyin kasar don gujewa abunda ka iya faruwa duba da yadda Yan ta’adda suka Maida Al umma kamar dabbobi
Wannan yasa Al umma da dama suke kira ga hukumomi da abun ya shafa musamman shugaban kasa inda Ake ta rokan sa daya kawo karshen wannan rashin tsaro da Ake ta fama dashi musamman a arewacin Nigeria