Daga Malaman mu

wallahi duk Wanda ya mutu yana irin wannan abun Bai tuba ba Dan wuta ne : cewa malam

Malam ya magantu kan wani fefan bidiyo Wanda ya karade shafukan sada zumunta a baya bayan Nan Wanda ya nuna yadda daractocin fina finan hausa suke lalata da wasu Yan mata kafin Saka su a cikin film

An Dade ana zargin ma’aikatan kannywood musamman masu Bada umarni da Kuma jaruman su kan su da yin lalata da matan na kannywood kafin Saka su a cikin fina finan hausa

Wani Abu da ya Karawa wannan zargi karfi Bai wuce yadda fitacciyar jaruma ta kannywood din ta fitoh Fili karara ta bayyana cewa duk Wanda ya bar Yar sa ta fada harkar fina finan hausa na kannywood toh ya kuka da kansa

Wannan magana da hannatu Bashir tayi ta matukar girgiza mutane tare da tinzirah mutane kannywood Wanda har kotu aka Kai Jarumar

Malam dai a wani karatu da yayi a baya bayan Nan ya nuna haramcin wannan Abu da jaruman kannywood din suke inda ya bayyanan cewa idan basu tuba ba babu shakka mutun zai Kai kan sa wuta

Malamai dai suna cigaba da jawa matan kannywood Hadi da jaruman kannywood kan yadda bidiyoyi marasa dadi da suke cigaba da fitowa Kuma suke yawo a shafukan sada zumunta

Ko a baya bayan Nan dai wani bidiyo Mai daga hankali Wanda ya karade shafukan sada zumunta na tsaraici wata jaruman kannywood din ya matukar daga hankalin mutane

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button