Nishadi

WANI ABUN AL’AJABI MAI RIKITARWA. ABUN YAFARUNE AKAN YA MACE.

WANI ABUN AL’AJABI MAI RIKITARWA. ABUN YAFARUNE AKAN YA MACE.
Shekarunta 16 amma kullum mahaifinta ke daukanta amota yakaita school, Watarana mahaifin yana zaune agida, kawae sai yaji kiran waya,ya Amsa sallamah,bayan sun kammala gaisawa,
Se seyaji Ashe shugaban school diyarsa Ne,Sa shugaban school yace: Kaine mahaifin wance?,Yace: eh nine mahaifnta.Shugaban school yace:lpia kwa naga yarka tadaina zuwa school harNa tsawon kwana 7? Nanfa mahaifin yacika da mamaki tare da kad’uwa. Sanan yace:Yaya haka zatayiwu bayan kullum nine nake kaita school dakaina,kuma nine mai dawo da ita gida dakaina.Nanfa yajiye wayar yana tunani Nakuma firgicin abunda yafaru,awanan rana haka yakwan bai runtsa Ba.Dagari yawaye mahaifin yadauki diyarsa domin kaita school,bayan yakaita,Yatsaya har seda ya tabbatar tashiga cikin school din, Ashe Ba shiga taiba,Shikuma yajuwa domin yatafii Ashe shima wani wurii yakoma yatsaya domin yaganewa idonsa meke faruwa,Yana tsaye kawae seyga wani abun mamaki da matukar Daga hankali.Bakomai yagaani illa diyarsa ta fito Daga cikin school,Kuma tahau wata dankareriyar moto kirar BENZ E350, Ta wani saurayi,tahau wanan moto suka tafii abunsu,Nanfa shima mahaifin bai tsayaba kawae yabisu abaya domin yaganewa idon sa meke faruwa,yana bisu abaya hankalinsa na kara tashi,ganin yadda yarsa ta saki jiki da wanan saurayii har ta kwanta ajikinsa kaman wani mijinta.kuma cikin farin ciki,Kawai sae mahaifin yaga sun tsyar da moto awani wurii,kuma suka shiga wani gida mai alparma,Nanfa Uban hankalisa yakara tashi, musammam ma ganin irin gidan da suka shiga.Kawae shima ajiye moto nashi yabisu cikin gidan,Bayan Dan kankanin time kawai we sukajii ana knocking kofa,Saurayin yataso domin yaga waye,Yana budewa seyaga mahaifin yarin nana tsaye.Mahaifin shikuma yana kalon diyarsa cikin yanayi na kenkeshewar zuciya,
Aikuwa wanan yarinya tafara ihu tana cewa babanane,tanshiga kitchen tadauko wuka ta cakawa mahaifinta akirji.suka jashi cikin injin wanki.ZAKUJIMU DASAURAN #Deenee

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button