LABARAI/NEWS
Wani Ango a Uganda Ya faɗi warwas a bainin Jama’a Yayin Da Yake ƙoƙarin ɗaga Amarya Sama domin rausayawa A liyafar Bikin Su

Wani Ango a Uganda Ya faɗi warwas a bainin Jama’a Yayin Da Yake ƙoƙarin ɗaga Amarya Sama domin rausayawa A liyafar Bikin Su
A wata liyafar buki ne dai abun mamaki ya faru a kasar Uganda inda wani ango ya yi kokarin daukar amarya sai dai abun yaci tura
Garin kokarin sa na daukar ta ne ba’a ankara ba sai ga ango a kasa warwas amarya tayi masa nauyi ya kasa ɗaukar ta
Wanna abu ya haifar da hayaniya a shafukan sada zumunta inda mutane ke tofa albarkacin bakinsu ganin yadda wanna ango yayi abun kunya
Lallai wanna amarya da nauyi take ko ya zaka ji idan aka ce kai ma haka ta kasance da kai a gurin taka liyafar bikin kai warwas a kasa