ylliX - Online Advertising Network Wani dan bunduga ya Bude wuta a wata mashayar Yan luwadi a Slovakia inda ya hallaka... - AMINCI HAUSA TV
NEWS

Wani dan bunduga ya Bude wuta a wata mashayar Yan luwadi a Slovakia inda ya hallaka…

Wani dam bunduga dauke da bundugu ya Budewa wata madhayar Yan luwadi wuta a kasar Slovakia lamarin da ya tayar da hankulan mutanen gurin

Tunda farko dai Dan bundugan ya fara Bude wuta ne kan wasu mata biyu inda daga bisani ya Budewa mashayar ta Yan luwadi wuta

Wannan Hadi na Dan bundugan yayi sanadiyyar hallaka mutane Wanda suka Kai mutane. Biyu tare da jikkita wasu da dama yayin farmakim da Dan ta’addan ya Kai

BBC ta rawaitoh cewa da dama Wanda suka jikkita yayin harin dai yam luwadi ne inda tuni aka garzaya da Wanda suka jikkita asibiti don ayi musu magani

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button