LABARAI/NEWS
Trending

Wani Kare Ya mutu Har Lahira Bayan Da Ya Shinshini Dan Kamfai A Jihar Ondo.

Karen Mai Suna ( Donsa ) Yana Ajiye ne A Wani Gida Inda Yake yin Gadi Da Kula Da Sauran Al’amurra Na Gidan Inda Yasamu Fita Wajen Gidan Wanda Kuma Haka Shine Yayi Ajalinsa.

Bayan Da Ya shiga Gidan Wata Makociyar Su Mai Suna ( Madam Sandra) Wanda Itace Mamallakiyar Dan Kamfan.

Koda Yan Jarida Suka Tattauna Da Madam Sandra Tace Hakan Ya faru ne Barazana Da Karen Yana Kusa Da Itaba.

Sannan Tabawa ( Mr Arman ) Hakuri Na Rashin Karensa Da Yayi Ta Dalilin Ta Sannan Kuma Tayi Kira Ga Sauran Mata Da Kada Subari Kowace Dabba Tazo Kusa Da Dankamfan Su

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button