Videos

Wani malami ya shedanta Ado gwanja da mawaki Hamisu breaker harda kawu dan sarki

Wani malami ya shedanta Ado gwanja da mawaki Hamisu breaker harda kawu dan sarki

Wani malami a jihar Kaduna ya fadi wata magana wacce aka tabbatar zata yiwa wa’yannan mawakan ciwo domin maganace wacce ta shafi rayuwar su da kuma makomarsu kunga kuwa dole suji babu dadi saboda yadda aka tabbatar da koma waye zaiji zafin wannan maganar

Malamin mawaki Ado gwanja kamar shedan ne domin duk wani mutum maabocin kida da waka wannan mutumin bashi da maraba da shedan saboda Dukansu suna neman mabiya ne wanda zasu biye musu

Sannan malamin yace musamman wa’yannan mawakan idan aka duba za’a ga cewa duk wani wajen da suke waka da kida za’a ga mata sunfi yawa kuma sunfi son birge mara akan maza inda ya kafa hujja da ce a ko a wuta mata sunfi yawa saboda haka shi yasa anan duniya babu ma’abota kida da waka sai su

Dai dai Kuma wannan maganar ba karamin ciwo tayiwa wa’yannan mawakan ba saboda yadda malamin ya takarkara yake fada har cikin ransa wa’yannan mawakan shedanune kuma hatta masoya wa’yannan mutane sunji haushi matuka da wannan maganar daya fada

Allah dai ya datar damu acikin wannan duniya domin yazo a wajen malami cewa kida da waka garamunne inda za’a hadu mata da maza waje daya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button