ylliX - Online Advertising Network Wani Matashi ya rataye kanshi bayan an Sace Mishi adaidai sahu a jos - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

Wani Matashi ya rataye kanshi bayan an Sace Mishi adaidai sahu a jos

Wani Matashi ya rataye kanshi bayan an Sace Mishi adaidai sahu a jos

Wani matashi mai shekara 25 mazaunin garin Jos babban birnin jahan Filato, ya kashe kanshi sakamakon sace mishi keke napep guda biyu mallakin mai gidanshi da wasu bata gari suka sace.

Rundunan ‘yan sandan jahan tace, bayan tsinto gawan matashin a ɗakin shi, ana zargin ya rataye kanshi a ranan da wani ya ritsa shi da bindiga ya ƙwace mishi babur na biyu.

Wani dan uwan Shi na jini mai suna Mista Adukuchili Angai, ya bayyana wa aminiya cewa matashin ya dauki ranshi ne sakamakon damuwan da ya shiga.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button