Wani Matashi Yasa Anyi Garkuwa Da kanin Mahaifin shi kuma yasa aka kashe shi

Wani Matashi Yasa Anyi Garkuwa Da kanin Mahaifin shi kuma yasa aka kashe shi
Wani matashi a Nasarawan toto Unguwar waje cikin garin lafiya a jihar Nasarawa ya hada baki da wasu bata gari sunyi garkuwa da Kanin mahaifin shi jim kadan bayan dawowarshi daga Makkah inda aka tasamo cikakken rahoton cewashi yaron ya kasance dan’autane a gurin mahaifiyar tashi inda yasa akayi garkuwa da Kanin ta kuma aka nemi kudin fansa Naira Miliyan daya da rabi 1.500,000
Sai dan autan yanemi yayanshi daya bashi kudin yaje yakai amma yayan nashi yaki bashi yace adai jira agani take anan sai yayan nashi ya tashi ya fita bayan kanin ya fita ashe yabishine a baya
Shi yayan ashe yasa adda ajikinsa basu saniba sai kanin nasa ya turo abokinsa akan Yana waya da yayansa har su amsa kudin da isar yayan yaga babu bindiga a hannun dan kidnapped din kawai yaciro Adda yadatsa masa kan kace wannan yafara Kiran sunan yaron matar sai gashi zai gudu yayan yarikeshi gam aka Kira Yan sanda suka wuce dasu
Da aka tan bayeshi maiyasa yayi kidnapped na uwar tashi sai yace jalinsane yayi kasa Kuma yayi da yayan yakaramai yahanashi gashi da gida da mota amma ya nuna bashidasu shi kuma ya yanke shawarar aikata wanna aikin sai kuma Allah ya tona asirin sa