Videos

Wani matashi yayiwa Ali Nuhu sharri yayi masa Allah ya isa kan cewa ya zalunci mawaki Abubakar sani

Labarin dai da yake ta yawo akan daya daga cikin manya a masana’antar kqnnywood wato sarki Ali Nuhu na cewa ya zalinci Mawaki Abubakar sani na barinsa cikin wannan yanayi marar kyau da kuma janye shi daga jikinsu wanda ake ganin sam wannan abu babu halacci acikinsa

Sai dai bayan kwana biyu dayin abun an jiyo jarumi Ali Nuhu nayin suka akan wannan abin wanda yace wannan matashin daya fara ƙirƙirar wannan labarin tofa karya yake masa yayinda daga karshema yayi Allah ya isa

A cewar jarumin har yanzu suna tare da mawakin wato Abubakar sani sai dai shine ma ya danja baya a harkar ta film da kuma yadda waka amma har gobe aiki ya hadasu sunayi tare da girmamawa da mutun tawa

A zaton mutane saboda an samu sababbin mawaka irinsu hamisu breakar da kuma Umar m Sharif shine babban abinda yasa aka daina jin duriyar sa gaba daya

Jarumi Ali Nuhu ya kara jajjada cewa bazai iya yafewa wanda yaso ya bata masa sunaba wajen ƙirƙirar labari akan cewa ya daina damawa da mawakin a harkar waka da kuma film ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button