Videos

Wani sabon rikici tsakanin murja da yan kannywood

Wani sabon rikici tsakanin murja da yan kannywood

Wani sabon rikici ya kara barkewa tsakanin jarumar da kuma yan matan kannywood wanda daman wancan wutar bata dade mutuwa ba sai kuma gashi wata ta sake kunnowa wacce itama za’a fiskanci kashe ta

Wasu naganin ita wannan jarumar a kullum bata da wani aki sai faɗa da yan kannywood bayan itama kuma a yanzu ta zama jaruma acikin masana’antar kome yake janyowa itace kadai akafi samun matsala da ita ?

An jiyo jarumar tana wasu bakaken maganganu akanyan kannywood wanda wasu ke ganin kawai tashen fitarane yake damunta amma kuma inda wannan ne zaa sauke mata acikin industry

Koda a fadan da sukayi da Adam a zango a kwanaki an tabbata cewa ita bata da gaskiya to hakama wannan idan aka bi diddigi za’a kara tabbatar da hakan kuma ba lallai ya zama hakan ba tunda dai Allah yana bayan me gaskiya a ko ina yake

Da dai duk irin wa’yannan rigingimun ba’a samunau acikin kannywood sai da wannan manhajar ta tiktok ta bayyana sai kuma aka dinga samun matsala wanda rigimar chance take dawowa anan mudai fatanmu shine Allah ya sasanta tsakaninsu Ameen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button