ylliX - Online Advertising Network Wani Uba Ya Doki Ƴarsa Ƴar Watanni Biyu Da Haihuwa Don Ta Hana Shi Barci, Sanadin Hakan Ya Jawo Yanke Wa Jaririyar Hannu. - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

Wani Uba Ya Doki Ƴarsa Ƴar Watanni Biyu Da Haihuwa Don Ta Hana Shi Barci, Sanadin Hakan Ya Jawo Yanke Wa Jaririyar Hannu.

Wani Uba Ya Duki Ƴarsa Ƴar Watanni Biyu Da Hanga Don Ta Hana Shi Barci, Sanadin Hakan Ya Jawo Yanke Wa Jaririyar Hannu.

An ce maman yarinyar ta tafi fitsari ta bar ta tana kuka shine ya tashi ya yi ta dukan yarinyar a hannu har ya karye. Ya nemi tsumma da roba a ƙoƙarinsa na daure mata hannun inda ya karɓi wayar mahaifiyarta sannan ya kulle su a daki don kar ta fadi abinda ya yi.

Bayan kwana biyu mahaifiyar ta samu hanyar fita don neman guduwa sai dai hannun ya rika ya rube inda dole a ka yanke a asibiti.

Yan Banga sun kama shi amma ya tsere inda ake nemansa yanzun haka ruwa a jallo.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button