Daga Malaman mu

wanna shine karatun sheike kalarawi na karshe kafin mutuwar sa ( me duwawu sumul sumul )

Wannan shine wa’azin sheike kalarawi na karshen kafinbarin sa duniyar Baki dayan ta

Fitaccen malamin addinin musulunci sheike kalarawi kafin barin sa duniya yayi wani wa’azi Mai Jan hankali da Kuma ban dariya a wani wa’azi da ya gudanar kafin rasuwar sa

Malamin Wanda yayi fice a arewacin Nigeria musamman jihar Kano a fajen wa’azi Mai ban dariya yayin wani wa’azi kafin rasuwar sa Mai Jan hankali,

Malamin dai yayi shuhura a wajen yin wa’azi Mai ban dariya Wanda haka ya Sanya Al umma da dama son Jin wa’azin sa duk da irin sukar da ake yiwa wa’azin na sa

Duk da kasancewar sa babban malami a jihar Kano Hakan bai Hana caccaka sa ba duba da irin kalaman da malamin ke amfani da su a wajen wa’azin na sa ba

Wasu na ganin cewa kalarawi dai ba malamin da mutane zasu je don su koyi wani Abu ba ganin yadda yake sakin Baki a wasu lokutan musamman a fajen wa’azi mata

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button