Nishadi

Wannan Abu ya fara yawa : Kalli rawar iskancin da safara’u da murja suke yi

Rawar iskancin da aka hango safara’u da murja nayi ta jawo musu Cece kuce a kafafen sada zumunta

A wani fefan bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta an hango safara’u da murja suna rawar iskanci a junan su

Bidiyon dai ya matukar jawo musu Cece kuce ganin yadda mutane sukayi chaa akansu ta hanyar ajiye Dan tsokacin su a kasan bidiyon

Safara’u dai na daya daga cikin jarumai mata wadda tauraruwar ta ke haskawa musamman a fajen rashin ji tun lokacin da aka koreta daga masana’antar kannywood

Wannnan kawance na murja da safara’u Al umma da dama sunyi Allah wadai dashi don kuwa a kwai yuyuwar murja ta koyi irin wasu munanan halayen safara’u

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button