Latest Hausa Novels

Wannan ba Soyayya bane Rashin Kunya ce tsantsa

Wannan ba Soyayya bane Rashin Kunya ce tsantsa

Video yan Ummi Rahab da Lilin baba Suke shan Soyayya a tsakanin su
Amarya Ummi Rahab Ta sa wani video a shafinta na TikTok video dai ya nuna yanda masoyan guda 2 suke shan Soyayya a tsakanin su cikin farin ciki da kuma annushuwa

Sundai sa video ne domin talata sabuwar wakar da mijin nata Lilin Baba ya rera domin asa challenge din wakar,

Tundai bayan da ummi Rahab tayi Aure da An jita shiru a social media Instagram da kuma TikTok wanda da wasu ma suna tunanin mijinta ne ya hanata, Amma yanzu ummi Rahab ta dawo cigaba da saka hotunan da kuma video a shafin nata na TikTok da kuma na Instagram,

wannan video da ummi Rahab tasa ya janyo cece kauce inda wasu suke ganin hakan bai kamata su ringa nuna mutane irin abubuwan nan Yakama ta su bari a tsakanin su

wasu kuma suna yaba ma jaruman kan Irin kaunar da suke nunama junansu,

ga video nan zaku iya kalla a kasa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button