LABARAI/NEWS
Wannan Itace Amaryar Da Abale Zai Aura daya daga cikin jaruman kannywood

Wannan Itace Amaryar Da Abale Zai Aura daya daga cikin jaruman kannywood
Fitaccen Jarumin na Kannywood Adam Abdullahi Adam wanda aka fi sani da Daddy Hikima (Abale) zai shiga daga ciki ne a ranar juma’a mai zuwa
Kamar yadda kowa ya Sani abale wato dady hikima yana daya daga cikin manyan jaruman kannywood a jihar kano ko muce Nigeria Baki daya
Inda za’a ɗaura auren Nasu a masallacin Uhud dake Unguwar Naibawa a ƙaramar hukumar Kumbotso jihar Kano tare da amaryar sa mai suna Maryam Farouk Sale
Wanna abu ya matukar bada citta a cikin masana’antar kannywood da kuma sauran mutane duk suna taya murna Allah ya basu zaman lafiya