LABARAI/NEWS

Wannan photon da kuke gani photon wani rami ne dake cikin wata Sahara a kasar Turkmenistan

Wannan photon da kuke gani photon wani rami ne dake cikin wata Sahara a kasar Turkmenistan

Wannan ramin yayi shekaru 50 yana ci da wuta kuma duk ruwan sama da iska basa taba kashe wutar

Wurin yana daga cikin guraren da sukafi bawa Duniya mamaki Wutar ance tana ci fiye da shekara 50 kuma har yanzu bata mutu ba

 

 

Wannan waje ne da dubban mutane sukan je daga kasashe daban daban domin gani da ido har wasu da dama suke cewa Kofar Wutar Jahannama ce

 

wacce take dauke da wasu abubuwa na ban mamaki wanda hakan yasa aka koma kiran wajen da suna Gate of Hell ko kuma Door of Hell
Allah kayi mana Rahana karabamu da azabarka Amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button