Videos

Warr da chass a hannun malamai jinjina ga Dr Abdullah gadon kaya

Warr da chass a hannun malamai jinjina ga Dr Abdullah gadon kaya

Wani malami a jihar Kano yasha yabo da kuma surutai a wajen al’umma saboda yadda wannan malamin ya dinga fadar maganganu masu matukar mahimmanci da kuma son ji gaduk mai hankali indai ya saurara yasan acikin wannan maganganu babu son rai aciki

Babban abinda Malamin ya mayar da hankali akai shine wakar ado gwanja mai suna warr da kuma Chass wanda abun ya bawa mutane mamaki yadda ma wasu ke cewa wai daman wannan malamin yanayin irin wakokin nan ne saboda yadda alaji yana fada akanta

Mutanen Cikin wannan garin kuwa maganin cewa daman wannan malamai acikin wannan garin suna yawa yin huduba alan akan irin wannan wakokin domin ana samun raguwar abu da zarar sunyi magana

Yanzu yadda lissafin ya canja na tarbiyyar yara saboda kallon fina finai da kuma jin wakokin Hausa da akeyi idan kumlka kalli yara yanzu basu da wani aiki da ake yi sai kallon wakokin su gwanja da kuma jami’ai breaker

Allah dai ya shirya mana yaranmu ya kuma kiyaye mana tarbiyarmu dama yaran mu baki daki Amma tabbas wannan da wannan fadar fadakarwa ko kuma tunasarwa da gargadi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button