Islamic Chemist

Wasu Abubuwa Guda 10 Da Maza Zasu Guji Yiwa Matan su A Lokacin Wasanni Motsa Sha’awa

Wasu Abubuwa Guda 10 Da Maza Zasu Guji Yiwa Matan su A Lokacin Wasanni Motsa Sha’awa:

1: Kadai nayi tamkar wani alfarma kake mata. Saki jiki ka murza ta da kyau.

2: Kadai ka maida hankalinka wajen taɓa mata bangare guda. Ka zagaye hannunka ko iya na jikin ta.

3: Kada ka yi amfani da hannayenka kadai. Kayi amfani da kafafuwanka, harshen ka da bakinki a lokacin wannan wasan.

4: Kada Ka zama kurma. Kana yi kana magana da tattausar murya ko kana gurnanin dadi.

5: Kada ka yi amfani da karfi. Ka rika tabata sama sama ba saka karfin ka ba kamar kana wanki.

6: Kana ka bari ta tuɓe kanta. Ka zama kaine zaka tuɓe mata kayan jikin ta ba ita ba.

7: Kada Ka zura mata Idanuwa. Ka rika satan kallon ta ne domin fahimtar halin da take ciki ba ka zura mata ido ba.

8: Kada ka Tsaiwata. Kada ka ɗauki dogon lokacin wajen wasan. Kuma kada ka takaita.

9: Ka tabbatar ka taɓa dukkannin mahimman wuraren da zasu yi Saurin motsa ta.

10: Kada ka bari ta je kan shinfida da kanta. Idan zaka iya kai zaka dauke ta cak zuwa kan gado. Idan kuma kuna kan shinfidar kaine zaka kwantar da ita.

#tsangayarnalam

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button