Islamic Chemist
Wassu daga cikin halayyar mu da yake kawo wa kwakwalwa matsala :

Wassu daga cikin halayyar mu da yake kawo wa kwakwalwa matsala :
1- Rashin karin kumullo akan lokoci
2- Rashin bacci akan lokoci
3- Amfani da sugar diyawa
4- Yawan baccin safe.
5- Cin abinci lokocin da kake kallo ko danna waya.
6- Bacci da hula ko safar kafa.
7- Rike fitsari.
Allah Yakarawa kwakwalwar mu lafiya.
Lafiya uwar jiki